Leviticus 8:30 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Musa ya ɗibi man keɓewa da jini daga bagade, ya yayyafa su a kan Haruna da rigunansa, da kuma a kan ’ya’yansa da rigunansu, don yă tsarkake Haruna da rigunansa da kuma ’ya’yansa da rigunansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُوسَٰى كُمَ يَطِبِے مَنْ كٜىٰٻٜىٰوَ دَ جِنِنْ دَيَكٜىٰ عَكَنْ بَغَدٜىٰنْ، يَيَيَّاڢَسُ عَكَنْ هَٰرُونَ دَ عَكَنْ رِيغُنَنْ هَٰرُونَ؞ يَكُمَ يَيَّڢَا عَكَنْ یَیَنْ هَٰرُونَ مَظَا دَ عَكَنْ رِيغُنَنْسُ؞ تَهَكَ يَكٜىٰٻٜىٰ هَٰرُونَ دَ رِيغُنَنْسَ دَ یَیَنْسَ دَ رِيغُنَنْسُ دَ ڟَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Musa ya ɗiba daga cikin man keɓewa da jinin da yake bisa bagaden, ya yayyafa wa Haruna da rigunansa, da 'ya'yansa maza da rigunansu. Da haka ya tsarkake Haruna da rigunansa, da 'ya'yansa maza da rigunansu.