Leviticus 8:32 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan ku ƙone sauran naman da kuma burodin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْ أَبِنْدَ يَرَغُ دَغَ نَامَنْ كُواْ غُرَاسَرْ، ذَاكُ ڧُواْنَ دَ وُتَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sauran abin da ya ragu daga naman da abincin, sai ku ƙone su.