Leviticus 8:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Musa ya ce wa jama’ar, “Ga abin da Ubangiji ya umarta a yi.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مُوسَٰى يَثٜىٰ وَجَمَعَ «تُواْ، غَا أَبِنْدَ يَهْوٜىٰهْ يَعُمَرْثٜىٰنِ عَيِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Musa ya faɗa wa taron jama'ar cewa “Wannan shi ne abin da Ubangiji ya umarta a yi.”