Leviticus 8:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya sa wa Haruna taguwa, ya ɗaura igiya kewaye da shi, ya sa masa riga, ya sa masa efod. Ya kuma ɗaura masa efod wanda aka yi masa saƙar gwaninta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَسَا وَ هَٰرُونَ غَجٜىٰرِيَرْ رِغَا، يَطَوْرَا مَسَ أَبِنْ طَمَرَ، يَسَا مَسَ دُواْغُوَرْ رِغَا تَڢِرِسْتِ دَ عٜىٰڢُوادْ، وَنْدَ يَطَوْرَا دَ أَبِنْ طَمَرَ مَيْ أَدُوانْ سَاڧَ نَهَنُّ دُواْمِنْ يَكَامَشِ دَݣَوْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya sa wa Haruna zilaika, ya ɗaura masa ɗamara, ya sa masa taguwa, ya kuma sa masa falmaran, ya ɗaura masa ɗamarar falmaran wadda aka yi mata saƙar gwaninta.