Leviticus 9:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya wanke kayan ciki da ƙafafun, ya kuwa ƙone su tare da hadaya ta ƙonawa a kan bagade.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَوَنْكٜىٰ كَايَنْ ثِكِ دَ ڧَڢَاڢُنْ، سَيْ يَڧُواْنٜىٰسُ تَرٜىٰدَ هَدَايَ تَڧُواْنَاوَرْ دَتَكٜىٰ عَكَنْ بَغَدٜىٰنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma wanke kayan ciki, da ƙafafu, sa'an nan ya ƙone su tare da hadaya ta ƙonawa a bisa bagaden.