Leviticus 9:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan Haruna ya kawo hadayar da take domin mutane. Ya ษauki akuya ta hadaya don zunubin mutane, ya yanka shi, ya miฦa shi domin hadaya don zunubi kamar yadda ya yi da na farko.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูุบู ูููู ุณููู ูููฐุฑูููู ููู
ฺููงู ููุฏูุงูู ุฏููุงูู
ููู ู
ูุชูููููฐููุ ููุทููููู ุจูููุณูุฑููู ุฏู ุฐูุงุนู ู
ฺููงู ููุฏูุงูู ุชูููููููููฐ ุฐูููุจููู ู
ูุชูููููฐููุ ูููููููู ุดูุ ููู
ฺููงู ุดู ููุฏูุงูู ุชูููููููููฐ ุฐููููุจู ููู
ูุฑู ููุฏูู ูููู ุฏู ฺููขูุฑููููุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haruna kuma ya miฦa hadayar jama'a. Ya ษauki bunsuru na yin hadaya don zunubi jama'ar, ya yanka, ya miฦa shi hadaya don zunubi kamar yadda aka yi da na farin.