Leviticus 9:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya kawo hadaya ta ƙonawa ya kuma miƙa ta yadda aka tsara.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْ حَكَ يَكَٰوُاْ هَدَايَ تَڧُواْنَاوَا يَمِيڧَسْتَ بِسَغَ ڧَٰعِدَرْتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma miƙa hadaya ta ƙonawa, ya yi kamar yadda aka faɗa.