Leviticus 9:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Haruna ya kaɗa ƙirjin da kuma cinyar dama a gaban Ubangiji a matsayin hadaya ta kaɗawa, kamar yadda Musa ya umarta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڧِرْجِنْ دَ ثِنْيَرْ دَامَرْ يَمِيڧَسُ هَدَايَ تَطَغَوَ غَ يَهْوٜىٰهْ ، بِسَغَ يَدَّ مُوسَٰى يَعُمَرْتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ya yi hadaya ta kaɗawa da ƙirjin da cinyoyi na dama ga Ubangiji, kamar yadda Musa ya umarta.