Leviticus 9:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Musa da Haruna suka shiga cikin Tentin Sujada. Da suka fita, sai suka sa wa mutane albarka; sai ษaukakar Ubangiji ta bayyana ga dukan mutane.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนููู ู
ููุณููฐู ุฏู ูููฐุฑูููู ุณููู ุดูุบู ุซููููู ุชูููฐููุชููู ุณูุฏูููุ ูููุงูููุซููู ุฏู ุณููู ฺขูุชู ุณููู ุณูููุณูุงููููฐ ุณูุง ููู
ูุชูููููฐูู ุงููููุจูุฑูููุ ุณููู ุญูุตูููููฐูู ุทูููููููุฑู ููููููููฐูู ููุจูููููู ุบู ุฏููููู ุฌูู
ูุนูุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Musa da Haruna suka shiga alfarwa ta sujada. Da suka fita, sai suka sa wa jama'a albarka. ฦaukakar Ubangiji kuwa ta bayyana ga jama'a duka.