Leviticus 9:24 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai wuta ta fito daga gaban Ubangiji ta cinye hadaya ta ฦonawa da sassan kitsen a kan bagaden. Saโad da dukan mutane suka ga haka, sai suka yi ihu suna farin ciki, suka fฤษi rubda ciki, suka yi sujada.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุชูุง ููู
ู ุชฺูขูุชููุงู ุฏูุบู ููุฑููู ููููููููฐูู ุชูุซูููููููฐ ููุฏูุงูู ุชฺูงููุงูููุงููุง ุฏู ฺูููููฐูู ุฏูููููููฐ ุนููููู ุจูุบูุฏูููฐููุ ุณูุนูุฏูู ุฏููููู ุฌูู
ูุนู ุณูููุบู ูููููููุ ุณููู ุณููููู ุงููููู ุณููู ฺขูุงุทู ุฏู ฺขูุณูููุฑูุณู ุญูุฑู ฺงูุณูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wuta kuma ta fito daga wurin Ubangiji, ta ฦone hadaya ta ฦonawa da kitsen a bisa bagaden. Da jama'a duka suka gani, suka yi ihu, suka fฤษi rubda ciki suka yi sujada.