Leviticus 9:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan ka ce wa Isra’ilawa, ‘Ku ɗauki bunsuru na yin hadaya don zunubi, da ɗan maraƙi bana ɗaya, da ɗan rago bana ɗaya marasa lahani, don hadaya ta ƙonawa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً كَڢَطَا وَمُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ ثٜىٰوَ سُطَوْكِ بُنْسُرُ دُواْمِنْ هَدَايَ تَوَنْكٜىٰ ذُنُوبِ دَ طَنْ بِجِمِ دَ طَنْ ضَغُواْ، دُكَنْسُ سُكَسَنْثٜىٰ مَاسُ شٜىٰكَرَا طَيَ تَكْ، مَرَسَ تَبُواْ دُواْمِنْ يِنْ هَدَايَ تَڧُواْنَاوَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka faɗa wa Isra'ilawa su ɗauki bunsuru na yin hadaya don zunubi, da ɗan maraƙi bana ɗaya, da ɗan rago bana ɗaya marasa lahani, don hadaya ta ƙonawa,