Leviticus 9:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka ษauki abubuwan da Musa ya umarta zuwa gaban Tentin Sujada, sai dukan jamaโa suka zo kusa suka tsaya a gaban Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุณููู ุทููููู ุงููุจูุจููููู ุฏู ู
ููุณููฐู ููุนูู
ูุฑูุชู ุฐูููุง ุบูุจููู ุชูููฐููุชููู ุณูุฏูููุ ุณููู ุฏููููู ุฌูู
ูุนูุฑู ุณููู ู
ฺูููุงู ููุณู ุณููู ฺููู ุงููุบูุจููู ููููููููฐูู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka kawo abin da Musa ya umarce su a gaban alfarwa ta sujada. Dukan taron jama'a suka matso kusa, suka tsaya a gaban Ubangiji.