Leviticus 9:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan Musa ya ce, “Ga abin da Ubangiji ya umarce ku ku yi, domin ɗaukakar Ubangiji za tă bayyana gare ku.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مُوسَٰى يَثٜىٰ «تُواْ، غَا أَبِنْدَ يَهْوٜىٰهْ يَعُمَرْثٜىٰكُ كُيِ دُواْمِنْ حَصْكٜىٰنْ طَوْكَكَرْسَ يَبَيَّنَ غَرٜىٰكُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Musa kuma ya ce, “Ubangiji ya umarce ku ku yi dukan wannan, domin ɗaukakar Ubangiji za ta bayyana gare ku.”