Leviticus 9:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Musa ya ce wa Haruna, โMatsa kusa da bagaden, ka miฦa hadayarka don zunubi, da hadayarka ta ฦonawa, ka yi kafara don kanka da kuma don jamaโa. Ka kuma kawo hadayar jamaโa, ka yi kafara dominsu kamar yadda Ubangiji ya umarta.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ููุณููฐู ููุซูููฐ ูู ูููฐุฑูููู ยซู
ฺูููุงู ููุณูุฏู ุจูุบูุฏูููฐููุ ููู
ฺููงู ููุฏูุงููุฑููู ุชูููููููููฐ ุฐููููุจู ุฏู ููุฏูุงููุฑููู ุชฺูงููุงูููุงููุง ุฏููุงูู
ููู ุทูููููุฑู ุงููููุญููููู ุฐูููุจููููู ุฏู ููู
ูุชูููููฐุ ููู
ฺููงู ููุฏูุงููุฑูุฏู ู
ูุชูููููฐูู ุณููู ูููฐููุงู ุฏููุงูู
ููู ุทูููููุฑู ุงููููุญููููู ุฐูููุจูููุณูุ ุจูุณูุบู ููุฏูู ููููููููฐูู ููุนูู
ูุฑูุชูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Musa ya ce wa Haruna, โMatsa kusa da bagaden, ka miฦa hadayarka don zunubi, da hadayarka ta ฦonawa, ka yi kafara don kanka da kuma don jama'a. Ka kuma kawo hadayar jama'a, ka yi kafara dominsu kamar yadda Ubangiji ya umarta.โ