Luke 1:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Zakariya ya gan shi sai ya firgita, tsoro kuma ya kama shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ غَنِنْ مَلاَىِٕكَنْ، سَيْ غَابَنْ زَكَرِيَّا يَڢَاطِ، ڟُواْرُواْ كُمَ يَكَامَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Zakariya ya gan shi ya firgita, tsoro ya kama shi.