Luke 1:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zai zama abin murna da farin ciki a gare ka, mutane da yawa kuwa za su yi murna don haihuwarsa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكَيِ ڢَضٍ ثِكِ دَ مُرْنَ سُواْسَيْ، مُتَنٜىٰ دَيَوَ كُمَ ذَاسُيِ ڢَضٍ ثِكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ka yi murna da farin ciki, Mutane da yawa kuma za su yi farin ciki da haihuwa tasa.