Luke 1:20 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu za ka zama bebe, ba za ka ฦ™ara iya magana ba sai ranar da wannan magana ta cika, saboda ba ka gaskata da kalmomina waษ—anda za su zama gaskiya a daidai lokacinsu ba.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุบูŽุงุดู ูƒูŽุง ฺงู ูƒูŽูŠูŽุฑู’ุฏูŽ ุฏูŽ ุณูŽฺงููˆุงู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุฐูŽุงุนูŽ ุซููƒูŽุดู ุงู”ูŽู„ููˆุงู’ูƒูŽุซูู†ู’ุณูŽุž ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุญูŽูƒูŽุŒ ุชูู†ู’ุฏูŽ ูƒูŽฺงู ูƒูŽูŠูŽุฑู’ุฏูŽุŒ ุจูŽุฐูŽุงูƒูŽ ฺงูŽุงุฑูŽ ุนููŠูŽูŠูู†ู’ ู…ูŽุบูŽู†ูŽุจูŽุŒ ุณูŽูŠู’ ุฑูŽุงู†ูŽุฑู’ ุฏูŽ ุงู”ูŽู„ู’ฺงูŽูˆูŽุฑูู†ู‘ูŽู†ู’ ูŠูŽุง ุซููƒูŽุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, ga shi, za ka bebance, ba za ka iya magana ba, sai a ran da al'amuran nan suka auku, don ba ka gaskata maganata ba, za a kuwa cika ta a lokacinta.โ€