Luke 1:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ana cikin haka, mutane suna jiran Zakariya, suna kuma mamaki me ya sa ya daษe haka a cikin haikali.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุชูููููฐ ุณููู ุฐููููู ุณููู ุฌูุถูุงูู ฺขูุชููุงูููุฑู ุฒูููุฑููููุงุ ุณููู ุชูุชูููุงูู ูููุงู ู
ูููฐููููฐููููฐ ููุณูุง ููุฏูุทูููฐ ุญููู ุนูุซููููู ููููููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Jama'a suna ta jiran Zakariya, suna mamakin jinkirinsa a Haikali.