Luke 1:22 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da ya fito, bai iya yin musu magana ba. Sai suka gane, ya ga wahayi ne a haikali, domin ya dinga yin musu alamu, amma ya kฤsa yin magana.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ฺููขูุชููุงู ุจููู ุนููููููู ู
ูุบููู ุฏู ุจูุงููุจูุ ุณููู ุณููู ุบูุงููููฐ ุซูููฐูู ููุบู ุฑูุนููู ุนูุซููููู ููููููููููุ ุณููู ููุฏูููโุบู ููู
ูุณู ู
ูุบููู ุฏู ุญููููุ ุนูู
ููุง ุจููู ุนููููููู ู
ูุบููู ุฏู ุจูุงููููุณูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ya fito, ya kฤsa yi musu magana. Sai suka gane lalle an yi masa wahayi ne a Haikalin. Sai ya riฦa yi musu nuni, amma ba ya magana.