Luke 1:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ta ce, “Ubangiji ne ya yi mini wannan. A waɗannan kwanaki ya nuna tagomashinsa ya kuma kawar mini da kunya a cikin mutane.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَلِسَبَتُ تَثٜىٰ «عَڧَرْشٜىٰ عُبَنْ‌غِجِ يَجِ تَوْسَيِنَ، يَثِرٜىٰ مِنِ كُنْيَا عَثِكِنْ جَمَعَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Haka Ubangiji ya yi mini a kwanakin da ya dube ni da rahama, domin yă kawar mini da wulakanci a wurin mutane.”