Luke 1:42 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ta ɗaga murya da ƙarfi ta ce, “Ke mai albarka ce a cikin mata. Mai albarka ne kuma ɗan da za ki haifa!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ تَطَغَ مُرْيَ دَ ڧَرْڢِے تَثٜىٰ «كٜىٰ مَيْ أَلْبَرْكَثٜىٰ عَثِكِنْ مَاتَا، يَرُواْنَّنْ نَثِكِنْكِ كُمَ مَيْ أَلْبَرْكَنٜىٰ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
har ta tā da murya da ƙarfi, ta ce, “Ke mai albarka ce a cikin mata, ɗan cikinki kuma mai albarka ne!