Luke 1:44 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da jin gaisuwarki, sai jaririn da yake cikina ya yi motsi don murna.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَاشِ دَ نَجِ غَيْسُوَرْكِ، سَيْ جَرِرِنْ دَيَكٜىٰ ثِكِنَ يَيِ مُواْڟِ سُواْسَيْ سَبُواْدَ مُرْنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin kuwa da jin muryarki ta gaisuwa a kunnena, sai jaririn ya motsa da ƙarfi a cikina domin farin ciki.