Luke 1:59 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A rana ta takwas, sai suka zo don a yi wa yaron kaciya, dā za su sa masa sunan mahaifinsa Zakariya ne,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ يَرُوانْ يَثِكَ ݣُونَ تَݣُوسْ، سَيْ سُكَذُواْ دُواْمِنْ سُيِ مَسَ كَاثِيَ؞ دَا مَا سُنْسُواْ نٜىٰ سُسَا مَسَ سُونَنْ بَابَنْسَ زَكَرِيَّا،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya zamana a rana ta takwas suka zo yi wa ɗan yaron kaciya. A dā za su sa masa sunan ubansa, Zakariya,