Luke 1:64 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Nan da nan bakinsa ya buɗe harshensa kuma ya saku, sai ya fara magana yana yabon Allah.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَنْ تَكٜىٰ زَكَرِيَّا يَسَامِ بَاكِنْ مَغَنَ كُمَ، يَڢَارَ يَبُوانْ اللَّهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Nan da nan ya sami baki, kwaɗon harshensa ya saku, ya fara magana, yana yabon Allah.