Luke 1:66 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk waษ—anda suka ji wannan kuwa sun yi mamaki suna cewa, โ€œTo, me yaron nan zai zama?โ€ Gama hannun Ubangiji yana tare da shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏููƒูŽ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุฌู ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ู„ูŽุงุจูŽุฑูู†ู’ุŒ ุณูŽูŠู’ ูŠูŽูŠู ุชูŽุชูู†ูŽุงู†ูุŒ ูŠูŽู†ูŽ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ยซู…ูœู‰ูฐ ูŠูŽุฑููˆุงู’ู†ู‘ูŽู†ู’ ุฐูŽูŠู’ ุฐูŽู…ูŽุŸยป ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุงู”ูŽู†ู’โ€ŒุบูŽุงู†ูœู‰ูฐ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ุญูŽู†ู‘ูู†ู’ ุนูุจูŽู†ู’โ€Œุบูุฌู ูŠูŽู†ูŽ ุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽุดูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk waษ—anda suka ji kuwa suka riฦ™e a zuciyarsu, suna cewa, โ€œMe ke nan ษ—an yaron nan zai zama?โ€ Gama ikon Ubangiji yana tare da shi.