Luke 1:67 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mahaifinsa Zakariya ya cika da Ruhu Mai Tsarki sai ya yi annabci ya ce,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَنَانً سَيْ رُوحُ مَيْ ڟَرْكِے يَثِكَ زَكَرِيَّا، بَابَنْ يَحْيَى، سَيْ يَيِ أَنَّبْثِ ثٜىٰوَ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai aka cika ubansa Zakariya da Ruhu Mai Tsarki, ya yi annabci, ya ce,