Luke 10:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โโโKaitonki, Korazin! Kaitonki, Betsaida!โ Ai, da a ce a Taya da Sidon ne aka yi ayyukan banmamaki da aka yi a cikinku, da tuni sun tuba, suna zama cikin rigar makoki da toka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซููููุชููุงููููุ ูููุงูุฑูุณููู! ููููุชููุงููููุ ุจูููฐฺูููุฏู! ุบูู
ูุง ุฏู ุงููููููููู ุจููู ู
ูุงู
ูุงูู ุฏู ุนููููู ุนูุซููููููู ููููฐ ุนููููู ุงูู ุชููู ุฏู ุณูุฏููุงูู ุฏู ุณููู ุชููุจู ุชููู ุชูููุ ุณูููุณูุง ฺูู
ูููุงูููุ ุณููู ุฐูููููุ ุณููู ุธูุจู ููููููุณู ุชููุงูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โKaitonki, Korasinu! Kaitonki, Betsaida! Da mu'ujizan da aka yi a cikinku, su aka yi a Taya da Sidon, da tuni sun tuba, sun zauna sฤye da tsumma, suna hurwa da toka.