Luke 10:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ce musu, “Girbi na da yawa, amma ma’aikata kaɗan ne. Saboda haka, ku roƙi Ubangijin girbi ya aikar da ma’aikata zuwa gonarsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَثٜىٰ مُسُ «غِرْبِنْ يَنَدَ يَوَ، عَمَّا مَاسُ عَيْكِنْ كَطَنْ نٜىٰ؞ سَبُواْدَ حَكَ كُضُواْڧِ مَيْ غُواْنَرْ يَعَيْكُواْ دَ مَاسُ عَيْكِ سُيِ مَسَ غِرْبِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ce musu, “Girbin na da yawa, amma masu yinsa kaɗan ne. Saboda haka ku roƙi Ubangijin girbi ya turo masu girbi, su yi masa girbi.