Luke 10:24 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ina faษ—a muku, annabawa da sarakuna da yawa sun so su ga abin nan da kuke gani, amma ba su gani ba. Sun so su ji abin da kuke ji, amma ba su ji ba.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู•ูู†ูŽ ุบูŽูŠูŽ ู…ููƒูุŒ ุงู”ูŽู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง ุฏูŽ ุณูŽุฑูŽุงูƒูู†ูŽ ุฏูŽูŠูŽูˆูŽ ุณูู†ู’ุณููˆุงู’ ุณูุบูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู‘ูŽู†ู’ ุฏูŽ ูƒููƒูœู‰ูฐ ุบูŽู†ู ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุจูŽุณูุณูŽุงู…ู ุฏูŽุงู…ูŽุจูŽุž ุณูู†ู’ุณููˆุงู’ ุณูุฌู ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูƒููƒูœู‰ูฐุฌู ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุจูŽุณูุฌูุจูŽ!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ina gaya muku, annabawa da sarakuna da yawa suna son ganin abin da kuke gani, amma ba su gani ba, suna kuma so su ji abin da kuke ji, amma ba su ji ba.โ€