Luke 10:27 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya amsa ya ce, โโโKa ฦaunaci Ubangiji Allahnka da dukan zuciyarka, da dukan ranka, da dukan ฦarfinka, da kuma dukan hankalinkaโ; kuma, โKa ฦaunaci maฦwabcinka kamar kanka.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุชูู
ููู ููุซูููฐ ยซุงููููุซูููฐุ โนฺููงูููููุซู ุนูุจูููโุบูุฌู ุงูููููู ูููู ุฏู ุฏููููู ุฐููุซูููุงุฑููู ุฏู ุฏููููู ุฑููููู ุฏู ุฏููููู ฺงูุฑฺูขููููู ุฏู ููู
ู ุฏููููู ุญูููููููููููุ ููููู
ู ฺงูููููุซู ู
ฺูจููุจูุซููููู ููู
ูุฑู ููุฏูู ููููููฐ ฺงูููููุฑู ููููููโบุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya amsa ya ce, โKa ฦaunaci Ubangiji Allahnka da dukkan zuciyarka, da dukkan ranka, da dukkan ฦarfinka, da dukkan hankalinka. Ka kuma ฦaunaci ษan'uwanka kamar kanka.โ