Luke 10:32 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Haka ma wani daga kabilar Lawi, mai hidima cikin haikali, da ya zo wurin, ya gan shi, sai shi ma ya bi gefe ɗaya, ya wuce abinsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَكَمَا وَنِ مُتُمِنْ ذُرِيَرْ لَوِ دَ يَذُواْ وُرِنْ يَغَنْشِ عَݣُونْثٜىٰ، شِے مَا يَبِے تَغٜىٰڢٜىٰ، يَوُثٜىٰ أَبِنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka kuma wani Balawe, da ya iso wurin ya gan shi, shi ma ya zaga ta ɗaya gefen, ya wuce abinsa.