Luke 10:34 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya je wurinsa, ya daddaure masa raunukansa, sa’an nan ya zuba mai, da ruwan inabi. Ya ɗauki mutumin ya sa a kan jakinsa, ya kai shi wani masauƙi, ya yi jinyarsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَجٜىٰ وُرِنْسَ، يَظُبَ مَيْدَ ضُوً إِنَبِے أَ مِيكِنْسَ، سَعَنً يَطَطَّوْرٜىٰسُ؞ يَطَوْكٜىٰشِ يَسَا عَكَنْ جَاكِنْسَ يَكَيْشِ وَنِ مَسَوْكِ، يَيِ جِنْيَرْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ya je wurinsa, ya ɗaɗɗaure masa raunukansa, yana zuba musu mai da ruwan inabi. Sa'an nan ya ɗora shi a kan dabbarsa, ya kai shi masauki, ya yi ta jiyyarsa.