Luke 10:36 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“A ganinka, a cikin waɗannan mutane uku, wane ne maƙwabcin mutumin da ya fāɗi a hannun mafasa?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَڧَرْشٜىٰ سَيْ عِيسَىٰ يَتَمْبَيِ مَلَمِنْ كُواْيَرْوَرْ نَنْ يَثٜىٰ «أَغَنِنْكَ وَنٜىٰنٜىٰ عَثِكِنْ مُتَنٜىٰنَّنْ عُكُ يَنُونَ حَلِنْ مَڨُوبْثِ غَ مُتُمِنَّنْدَ يَڢَاطَ أَهَنُّنْ یَنْ ڢَشِ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, a cikin ukun nan, wa kake tsammani ya zama ɗan'uwa ga wanda 'yan fashin suka faɗa wa?”