Luke 10:37 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Masanin dokoki ya amsa ya ce, “Wanda ya nuna masa jinƙai.” Yesu ya ce masa, “Je ka, ka yi haka nan.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَلَمِنْ كُواْيَرْوَا يَثٜىٰ «وَنَّنْدَ يَجِ تَوْسَيِنْسَ؞» عِيسَىٰ يَثٜىٰ مَسَ «سَيْ كَيْ مَا كَتَڢِے كَيِ حَكَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya ce, “Wanda ya nuna masa jinƙai.” Sai Yesu ya ce masa, “Kai ma, ka je ka riƙa yin haka.”