Luke 10:38 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yayinda Yesu da almajiransa suna cikin tafiya, sai ya kai wani ฦauye inda wata mace mai suna Marta ta marabce shi a gidanta.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููุณูููฐ ุฏู ุงููููู
ูุฌูุฑูููุณู ุณููู ุซููููู ุชฺูขููู ููููฐููููุ ุณููู ูููููู ูููู ฺงูููููููฐ ุนูููุฏู ููุชู ู
ูุซูููฐ ู
ููู ุณูููู ู
ูุฑูุชู ุชูููุฑููปูููฐุดู ุงููุบูุฏูููุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suna tafiya, sai ya shiga wani ฦauye, wata mace kuma mai suna Marta ta sauke da shi a gidanta.