Luke 10:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Sa’ad da kuka shiga wani gida, ku fara da cewa, ‘Salama a gare ku mutanen gida.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْ غِدَنْ دَ كُكَ شِغَ، كُڢَارَ ثٜىٰوَ ‹سَلَمَرْكُ مُتَنٜىٰنْ غِدَا!›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk gidan da kuka sauka, ku fara da cewa, ‘Salama alaikun mutanen gidan nan!’