Luke 10:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In akwai mutum mai salama a gidan, salamarku za tă kasance tare da shi, in kuwa babu, salamarku za tă koma muku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ أَݣَويْ طَنْ سَلَمَ أَغِدَنْ، تُواْ، بَرِ غَيْسُوَرْكُ تَسَلَمَ تَكَسَنْثٜىٰ تَرٜىٰ دَشِ؞ إِنْ كُوَ بَابُ، سَيْ غَيْسُوَرْكُ تَسَلَمَ تَكُواْمُواْ مُكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In akwai da ɗan salama a gidan, to, salamarku za ta tabbata a gare shi. In kuwa babu, za ta komo muku.