Luke 10:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku zauna a wannan gidan, kuna ci kuna shan duk abin da suka ba ku, gama ma’aikaci ya cancanci albashinsa. Kada ku yi yawan sāke masauƙi, daga gida zuwa gida.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُذَوْنَ أَوَنَّنْ غِدَا، كُثِ كُشَا دُكْ إِرِنْ أَبِنْدَ عَكَ بَاكُ، دُواْمِنْ يَا كَمَاتَ عَبِيَ وَ مَيْيِنْ عَيْكِ حَكِّنْسَ؞ كَدَ كُبِے غِدَا غِدَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku zauna a gidan, kuna ci kuna shan duk irin abin da suka ba ku, domin ma'aikaci ya cancanci ladansa. Kada ku riƙa sāke masauki.