Luke 10:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Sa’ad da kuka shiga garin, kuma aka karɓe ku, ku ci ko mene ne da aka ajiye a gabanku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْ غَرِنْ دَ كُكَ شِغَ، إِنْ أَنْكَرْٻٜىٰكُ، كُثِ دُكْ إِرِنْ أَبِنْدَ عَكَ كَٰوُاْ مُكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk garin da kuka shiga, in an yi na'am da ku, ku ci duk irin abin da aka kawo muku.