Luke 11:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da Yesu yake fitar da wani beben aljani daga wani mutum, da aljanin ya fita, sai mutumin wanda da bebe ne, ya yi magana, taron kuwa suka yi mamaki.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุงูู ุนููุณูููฐ ูููู ฺขูุชูุฑูุฏู ุจูููฐุจูููฐูู ุงููููุฌููู ุฏูุบู ูููู ู
ูุชูู
ูุ ุฏู ุงููููุฌููููู ฺููขูุชูุ ุณููู ู
ูุชูู
ููู ูููู ู
ูุบูููุ ุชูุงุฑููุงูู ูููู ุณููููู ู
ูุงู
ูุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wata rana Yesu yana fitar da beben aljan. Da aljanin ya fita, sai beben ya yi magana, taron kuwa suka yi mamaki.