Luke 11:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu kuwa ya san tunaninsu, sai ya ce musu, โDuk mulkin da yake gฤba da kansa, zai lalace, kuma gidan da yake gaba da kansa zai rushe.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุนููุณูููฐ ููุบูุงููููฐ ุชูููุงูููู ุฏูุณูููููฐ ุซูููุ ุณูููููุซูููฐ ู
ูุณู ยซุฏููู ู
ูููููููุฏู ููุฑูุจู ููุดู ุจููู ุณููู ุบูุงุจูุงุฏู ุฌููููุ ู
ููููู ุจูุฐููู ฺูููุจูุ ุญููู ู
ูุง ุงูููู ุบูุฏูุง ููุฑูุจู ููุดู ุจูููุ ุณููู ุบูุงุจูุงุฏู ุฌููููุ ุฐููู ุฑูุดูููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shi kuwa da ya san tunaninsu, sai ya ce musu, โDuk mulkin da ya rabu a kan gฤba, zai lalace. Haka kuma, in gida ya rabu a kan gฤba, zai baje.