Luke 11:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya ce musu, “Sa’ad da kuke yin addu’a ku ce, “ ‘Ya Uba, sunanka mai tsarki ne mulkinka ya zo.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِيسَىٰ يَثٜىٰ مُسُ «إِنْ ذَاكُيِ أَدُّعَ، كُثٜىٰ، « ‹يَا عُبَا، عَكِيَايٜىٰ سُونَنْكَ دَ ڟَرْكِے، مُلْكِنْكَ يَذُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya ce musu, “In kuna addu'a ku ce, ‘Ya Uba, a kiyaye sunanka da tsarki, Mulkinka yă zo,