Luke 11:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma in wani wanda ya fi shi ƙarfi, ya faɗa masa ya kuma sha ƙarfinsa, yakan ƙwace makaman da mutumin ke dogara da su, ya kuma rarraba ganima.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا عِدَنْ وَنْدَ يَڢِيشِ ڧَرْڢِے يَذُواْ يَهَوْ شِ دَ ڢَطَ يَكُمَ شَا ڧَرْڢِنْسَ، سَيْ يَڨُوثٜىٰ دُكْ مَكَامَنْ دَ مُتُمِنْ يَدُواْغَرَ دَسُو، يَكُمَ رَرَّبَ كَايَيَّكِنْ دَ يَڨُوثٜىٰ عَيَاڧِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In kuwa wanda ya fi shi ƙarfi ya fāɗa masa, ya kuma rinjaye shi, sai ya ƙwace duk makaman da ya dogara da su, ya kuma rarraba kayansa ganima,