Luke 11:27 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Yesu yake cikin faɗin waɗannan abubuwa, sai wata mace daga cikin taron ta ɗaga murya ta ce masa, “Mai albarka ce uwar da ta haife ka, wadda ka sha mamanta.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ عِيسَىٰ يَڢَطِ حَكَ، سَيْ وَتَ مَثٜىٰ دَغَ ثِكِنْ جَمَعَ تَطَغَ مُرْيَ تَثٜىٰمَسَ « اللَّهْ يَ أَلْبَرْكَثِ مَاتَرْ دَ تَحَيْڢٜىٰكَ تَكُمَ غُواْيٜىٰكَ حَرْ كَيِغِرْمَ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yana faɗar haka, sai wata mace a taron ta ɗaga murya ta ce masa, “Albarka tā tabbata ga wadda ta haife ka, wadda ka sha mamanta.”