Luke 11:29 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da taron mutane suka ฦaru, sai Yesu ya ce, โWannan mugun zamani ne. Tana neman wani abin banmamaki, amma ba ko ษaya da za a ba ta, sai dai ta Yunana.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนูุฏูู ู
ูุชูููููฐ ุณููู ุฏูููโุบู ฺงูุงุฑููู ููุฑููู ุนููุณูููฐ ุ ุณููู ฺููขูุงุฑู ุซูููฐูู ยซููููููู ุฒูุงู
ูุงูู ู
ููุบููู ุฒูุงู
ูุงููููููฐุ ุณููู ููููฐู
ู ุงููููููู ู
ูุณู ููุชู ุนูููู
ูุ ุนูู
ููุง ุจูุงุจูููุชู ุนูููู
ูุฑู ุฏู ุฐูุงุนู ููููู ู
ูุณู ุณูููุฏููู ุชู ูููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da taro ya riฦa ฦaruwa a wurinsa, sai ya fara cewa, โWannan zamani mugun zamani ne. Suna neman ganin wata alama, amma ba wata alamar da za a nuna musu sai dai ta Yunusa.