Luke 11:30 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kamar yadda Yunana ya zama alama ga mutanen Ninebe, haka ma ฦŠan Mutum zai zama ga zamanin nan.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ูŠููˆู†ูุณูŽ ูŠูŽุฐูŽู…ูŽ ุนูŽู„ูŽู…ูŽ ุบูŽ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ู†ูู†ูœู‰ูฐุจูŽุŒ ุญูŽูƒูŽู…ูŽุง ุทูŽู†ู’ ู…ูุชูู…ู’ ุฐูŽูŠู’ ุฐูŽู…ูŽ ุบูŽ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุฒูŽุงู…ูŽุงู†ูู†ู‘ูŽู†ู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wato, kamar yadda Yunusa ya zama alama ga mutanen Nineba, haka kuma, ฦŠan Mutum zai zamar wa zamanin nan.