Luke 11:32 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A ranar shariโa, mutanen Ninebe za su tashi tsaye tare da wannan zamani, su yanke wa wannan zamani hukunci. Gama sun tuba saโad da Yunana ya yi musu waโazi. Ga shi yanzu, shi wanda ya fi Yunana girma, na nan.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูู ุฑูุงููุฑู ุดูุฑููุนูุ ู
ูุชูููููฐูู ููููููฐุจู ุฐูุงุณู ุชูุงุดู ุชูุฑูููฐุฏู ู
ูุชูููููฐูู ุฒูุงู
ูุงูููููููุ ุณูููููู ู
ูุณู ุจูุณููู ุฏูููุฏูููุจูุ ุฏููุงูู
ููู ุณูู ุณููู ุชููุจู ุณูุจููุงูุฏู ููุนูุธููู ูููููุณูุ ุบูุงุดู ูููู ููููุฏู ฺููขู ูููููุณู ุงูููููู!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A Ranar Shari'a mutanen Nineba za su tashi tare da mutanen zamanin nan su kฤ da su. Don sun tuba saboda wa'azin Yunusa. To, ga kuma wanda ya fi Yunusa a nan.โ