Luke 11:33 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Babu wanda yakan ƙuna fitila sa’an nan ya ɓoye ta, ko ya rufe ta da murfi ba. A maimako, yakan ajiye ta a kan wurin ajiye fitila, don masu shiga su ga haske.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«بَاوَنْدَ ذَيْ كُنَّ ڢِتِلَ سَعَنً يَٻُواْيٜىٰتَ، كُواْ كُمَ يَرُڢٜىٰتَ دَ ݣُونُواْ؞ أَعَ، سَيْدَيْ يَأَجِيٜىٰتَ عَكَنْ سَنْدَا مَيْ رِڧٜىٰ ڢِتِلُ، عِنْدَ كُواْوَ دَ يَشِغَ ذَيْ غَ حَصْكٜىٰنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ba mai kunna fitila ya ɓoye ta a rami, ko ya rufe ta da masaki. A'a, sai dai ya ɗora ta a maɗorinta, don masu shiga su ga hasken.