Luke 11:36 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka, in dukan jikinka yana cike da haske, ba inda ke da duhu, jikinka kuwa zai kasance da haske gaba ษaya, kamar yadda hasken fitila yake haskaka ka.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููู ุฏููููู ุฌููููููู ููููุฏู ุญูุตูููููฐุ ุจู ุนูููุฏู ููููููฐุฏู ุฏูููุ ุงููููุ ุฏููู ุณููู ููุญูุตูููููุง ุบูุจูุงุทูููุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ุญูุตูููููฐูู ฺขูุชููู ููููููฐ ุจูุงูู ุญูุตูููููฐุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In kuwa duk jikinka ya cika da haske, ba inda ke da duhu, ai, duk sai ya haskaka gaba ษaya, kamar yadda hasken fitila take haskaka maka.โ