Luke 11:37 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Yesu ya gama magana, sai wani Bafarisiye ya gayyace shi cin abinci tare da shi. Sai kuwa ya shiga ya zauna a tebur.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ عِيسَىٰ يَغَمَ مَغَنَ، سَيْ وَنِ بَڢَرِسِيٜىٰ يَغَيَّثِ عِيسَىٰ غِدَنْسَ سُثِ عَبِنْثِ؞ سَيْ عِيسَىٰ يَجٜىٰ يَذَوْنَ دُوانْ ثِنْ عَبِنْثِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yesu yana magana, sai wani Bafarisiye ya kira shi cin abinci. Ya shiga cin abincin.